Da Kabiru Gombe da mai wasa da Maciji basa da maraba, yana amfani da izala yana azurta kansa – HN. Anas
Da Kabiru Gombe da mai wasa da Maciji basa da maraba, yana amfani da izala yana azurta kansa – HN. Anas
Bayan Fitaccen malamin Addini Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya fito ya sanar cewa kasuwancinsa yake yi sam baya cin kudin yan siyasa. Honourable Anas Abba Dala ya fito ya karyata fitaccen malamin kan wannan magana tasa.
Bayan da Shiekh Kabiru Gombe ya yi maganar ne dai, shima Honourable Anas Abba dala ya yi bidiyo inda ya karyata malamin akan maganarsa harma ya kara da cewa Malamin na amfani da Kungiyar izala ce yana azurta kansa.
Harma Anas ...