Yadda Magidanci ya kashe matarsa har lahira akan ruwa
Yadda Magidanci ya kashe matarsa har lahira akan ruwa
Rundunar ƴan sandan jihar legas sun damke wani magidanci ɗan shekaru 49 mai suna lawrence a bisa zargin kashe matarsa da yayi ta hanyar daba mata wuka.
A yadda kakakin rundunar ƴan sandar jihar din ke bayani ya ce magidancin ya kashe matar yasa ne saboda sa’insa da suka samu sakamakon karancin ruwan sha da ke damunsu a gaba daya yankin gidajen hayan.
Kakin rundunar mai suna Benjamin ya ce bayan samun labarin aukuwar lamarin cikin azama DPO mai kula da ofishin yankin na langbasa Stephen Abolarin ya tura jami’ansa ...
