Labari dadumi duminsa: masu okada zasu fuskanci hukunci daga gwamnati
Labari dadumi duminsa: masu okada zasu fuskanci hukunci daga gwamnati
Labari dakefitowa daga jahar nasarawa nanuni dace masu okada a fadin jihar zasu fuskanci hukunci daga gwamnatin jihar sakamakon karya dokokin yanayin yadda suke tafiyar da kasuwancinsu na okada
Kamar yadda jaridar Vanguard taruwaito tabayyana cewa gwamnatin jihar zata iya dakatar da yin okada a fadin jihar sakamakon samun masu okadar da karya dokoki dakin bin dokoki a wajan kasuwanci nasu
A bayanin da commissioner na Enviroment dakuma Natural Resouces. Kwanta Yakubu yabayyana a wata hira dayayi da yan jarida yabayyana cewa suna duba yuyuwa dakatar dayin acaba a gabadaya ...
